MANUNIYA: Kuncin Rayuwa A Najeriya, Yuni, 21, 2024 Public Domain  — Washington, DC — Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali akan halin kuncin tattalin arzikin da ake ciki a Najeriya da kuma batun matsalar tsaro. Saurari shirin da Isah Lawal Ikara ya shirya, ya kuma gabatar:   ... Voice of America 1 hr
Kuncin Rayuwa A Najeriya Public Domain   Voice of America 1 hr
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) Public Domain  — A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya. ... Voice of America 4 hr
Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 20/06/2024 Attribution+  —  Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta yi watsi da matakan da gwamnatin jihar ta ɗauka na soke dokar masarautun jihar. An bai wa Afrika tallafin sama da dala biliyan 1 don samar da rigakafin cutuka daban daban a wani taro a birnin Paris na Faransa.Sama da mahajjata 100 sun rasa rayukansu a sanadiyar tsananin zafi a Saudiya. ... Radio France Internationale 6 hr
Kotu Ta Yi Fatali Da Matakan Da Aka Dauka Wurin Nada Sarki Sanusi Public Domain  — Hukuncin kotun na yau Alhamis ya rushe ko soke sanya hannu akan dokar da gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi a ranar da majalisar ta kammala aikinta akan daftarin dokar ... Voice of America 7 hr
Dakta Abdullahi : Najeriya ta ciyo bashin naira tiriliyan 101 Attribution+  —  Bayanai na nuni da cewar jimillar bashin da ake bin Najeriya ya kai naira tiriliyan 101, biyo bayan ƙarin rancen kusan dala biliyan 5 da gwamnatin ƙasar ta karɓa daga Bankin Duniya kaɗai a bara. ... Radio France Internationale 8 hr
Halin da ƴan gudun hijira ke ciki a Diffa na Nijar Attribution+  —  Yau 20 ga watan Yuni, ita ce ranar da aka keɓe a matsayin ta ƴan gudun hijira a duniya. A rahoto na baya-bayan da ta fitar, Hukumar Kula da Ƴan gudun Hijira ta Duniya ta ce akwai mutane sama da miliyan 120 da suka ƙaurace wa muhallansu saboda matsaloli da daban daban a duniya. ... Radio France Internationale 8 hr
An bai wa Afrika tallafin sama da dala biliyan 1 don samar da rigakafi Attribution+  —  Shugabanni, da hukumomi, gami da ƙungiyoyin lafiya na ƙasa da ƙasa sun yi shelar bayar da tallafin dala biliyan 1 da miliyan 200, don taimaka wa ƙasashen Afirka wajen samar da alluran rigakafin cutuka daban daban a nahiyar, maimaikon dogaron da suke yi a baya kan ƙasashen ƙetare. ... Radio France Internationale 9 hr
Kotu ta yi watsi da matakin gwamnan Kano na naɗa Sarki Sunusi Attribution+  —  Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta yi watsi da matakan da gwamnatin jihar ta ɗauka na soke dokar masarautun jihar. ... Radio France Internationale 9 hr
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) Public Domain  — Yau da Gobe ... Voice of America 9 hr
Ranar 'Yan Gudun Hijira Ta Duniya: 'Yan Najeriya Na Kokawa Kan Halin Da Suke Ciki Public Domain  — Ranar 20, ga watan Yuni na kowace shekara rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin duba halin da 'yan gudun hijira suke ciki a sassan duniya. ... Voice of America 9 hr
Shirin Rana 1500 UTC (30:00) Public Domain  — Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai da dumi-duminsu daga kowace kusurwa ta duniya, musamman ma dai muhimman abubuwan da suka faru, ko suke faruwa a kusa da ku a wannan rana. ... Voice of America 9 hr
Mutane 21 Sun Mutu A Legas Sakamakon Kamuwa Da Cutar Kwalara Public Domain  — Adadin wadanda suka kamu da kwalara a fadin jihar ya karu zuwa mutum 401, inda cutar tafi kamari a yankunan Lagos Island da Kosofe da kuma Eti-Osa. ... Voice of America 9 hr
LAFIYA UWAR JIKI: Matsalar Ciwon Mara Ga Mata Lokacin Al’ada: Kashi Na Biyu,Yuni 20, 2024 Public Domain  — ABUJA, NIGERIA — A shirin na wannan makon mun ci gaba da tattaunawa ne da Dr. Adama Ibrahim Jibril akan tsananin ciwon mara ga mata a lokacin al'ada. Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:   ... Voice of America 9 hr
LAFIYA UWAR JIKI: Matsalar Ciwon Mara Ga Mata Lokacin Al’ada: Kashi Na Biyu, Yuni 20, 2024.mp3 Public Domain   Voice of America 10 hr
Tinubu Ya Bukaci Karfafa Alaka Tsakanin Najeriya Da Afrika Ta Kudu Public Domain  — A yau Alhamis, hadimin Shugaba Tinubu Olusegun Dada ya wallafa a shafinsa na X cewar, Shugaban Afrika ta Kudu Cyril Ramaphosa da Bola Tinubu na Najeriya sun gudanar da tattaunawar kasa da kasa akan harkokin diflomasiya da tattalin arziki bayan kammala bikin rantsar da ramaphosan. ... Voice of America 10 hr
Kungiyar Super Eagles Ta Rikito A Jadawalin FIFA Public Domain  — Kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles ta yi kasa ne bayan rashin nasara har sau biyu a karawar neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA ta 2026. ... Voice of America 10 hr
Putin Ya Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Karfafa Alaka Da Kasashen Asiya Public Domain  — Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya rattaba hannu kan wasu jerin yarjeniyoyi da takwaransa na kasar Vietnam To Lam a yau Alhamis, yayin wata ziyarar aiki da ya kai kasar a daidai lokacin da Moscow ke neman karfafa alaka a nahiyar Asiya. ... Voice of America 11 hr
Ranar 'Yan Gudun Hijira Ta Duniya: Halin Da Na Najeriya Suke Ciki.mp3 Public Domain   Voice of America 11 hr
Shugaban Burkina Faso ya bayyana bayan ɓacewarsa Attribution+  —  Karon farko a cikin ƙasa da mako guda, shugaban Burkina Faso kaften Ibrahim Traore ya jagoranci taron ministoci a yau Alhamis, a cikin wani yanayi mai cike da ayoyin tambayoyi. ... Radio France Internationale 11 hr
Guguwa Mai Karfi Tafe Da Ruwan Sama Mai Yawa Ta Kashe Mutum 3 A Mexico Public Domain  — Guguwar da aka yi mata lakabin Alberto ta yi kaca-kaca da arewa maso gabashin Mexico da sanyin safiyar Alhamis a matsayin guguwar farko da aka ambata a kakar bana, dauke da ruwan sama mai karfi da ya yi sanadin mutuwar mutane uku, amma ya kawo jimami mai kyau ga yankin mai fama da matsanancin fari ... Voice of America 11 hr
Hadarin Jirgin Kasa A Chile Ya Kashe Mutane 2 Da Jikkata Wasu Da Dama Public Domain  — Akalla mutane biyu ne suka mutu yayin da wasu tara suka jikkata yau Alhamis a lokacin da wani jirgin kasa dauke da fasinjoji ya yi ci karo da wani jirgin kasa mai gwajin aiki a babban birnin kasar Chile, Santiago. ... Voice of America 12 hr
Gwamnatin Nijar Ta Hana Kungiyoyin Kare Hakkin 'Dan Adam Kai Ziyara Gidajen Yarin Kasar.MP3 Public Domain   Voice of America 12 hr
Tawagar Najeriya ta rikito ƙasa a jadawalin FIFA Attribution+  —  Tawagar kwallon kafar Najeriya Super Eagles ta rikito zuwa mataki na 38 a jadawalin jerin ƙasashen da suka fi kwarewa wajen taka leda da Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya FIFA ta fitar a wannan Alhamis. ... Radio France Internationale 12 hr
An ɗage lokacin yanke hukunci kan rikicin sarautar Kano Attribution+  —  Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta dage lokacin da za ta yanke huklunci kan Rikicin Sarautar Kano da awa biyu. ... Radio France Internationale 13 hr
Canada ta ayyana rundunar IRGC ta Iran cikin jerin kungiyoyin ‘yan ta'adda Attribution+  —  Kasar Canada, ta sanya sunan rundunar Juyin-juya hali ta kasar Iran IRGC, cikin jerin kungiyoyin ‘yan ta'adda, inda ta bukaci ‘yan kasarta da ke Iran din su fice. ... Radio France Internationale 16 hr
Ƴan Burkina Faso sun shiga ɗimuwa saboda ɓacewar shugaban ƙasar Attribution+  —  Ana ci gaba da diga ayar tambaya game da makomar shugaban gwamnatin mulkin sojin Burkina Faso Keftin Ibrahim Troare, wanda a yau mako daya kenan bai fito bainar jama’a ba. ... Radio France Internationale 17 hr
Shirin Hantsi 0700 UTC (30:00) Public Domain  — Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku da labarai da hirarraki, da sharhin jaridu kama daga Najeriya zuwa Nijar har Ghana, da kuma ra’ayoyinku. ... Voice of America 17 hr
Faransa na karbar bakuncin taron tallafawa Afrika don samar da rigakafin cutuka Attribution+  —  A Alhamis din nan ce, ake fara taron ƙasa da ƙasa a birnin Paris don tallafawa Afrika wajen samar da alluran rigakafin cutuka, domin taimakawa ƙasashen nahiyar cimma muradun samun kariya daga kamuwa da cutuka da kuma inganta lafiya nan da zuwa shekarar 2030. ... Radio France Internationale 17 hr
Shirin Safe 0500 UTC (30:00) Public Domain  — Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu na gabatar da wasu shirye-shirye kamar Noma da Lafiya Uwar Jiki. ... Voice of America 19 hr
Domin Iyali: Yadda Yajin Aiki Ke Shafuwar Rayuwa Da Zamantakewar Al'umma Public Domain   Voice of America 19 hr
Najeriya Za Ta Sayo Sabbin Jiragen Yaki 50 Public Domain  — Rundunar sojin Najeriay ta ce za ta sayo sababbin jiragen sama 50, domin kara karfin ta na yaki da ‘yan ta’adda a yankin Arewa masu yamma na kasar. ... Voice of America 20 hr
Domin Iyali: Yadda Yajin Aiki Ke Shafuwar Rayuwa Da Zamantakewar Al'umma Public Domain   Voice of America 20 hr
Sarakunan Fulanin Ghana Sun Karrama USAID Public Domain  — Majalisar sarakunan  fulani ta kasar Ghana ta karrama  hukumar tallafawa ci gaban kasashe ta Amurka wato USAID sakamakon gudummawar da ta ke bayarwa wajen samarda ci gaban al'ummar kasar musamman Fulani. ... Voice of America 20 hr
Fulanin Ghana Sun Karrama USAID Public Domain   Voice of America 21 hr
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) Public Domain  — A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya. ... Voice of America 1 d
Wasu tsirarun ƴan Najeriya sun sace sama da dala miliyan 6 a CBN Attribution+  —  Wasu takardun kotu sun nuna yadda aka sace dala miliyan 6 da dubu 230 daga asusun babban bankin Najeriya a ranar 8 ga watan Fabairun 2023, inda nan take aka kasafta kuɗin tare da zuba shi a harkar gina rukunin gidaje-gidaje. ... Radio France Internationale 1 d
Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 19/06/2024 Attribution+  —  Mutane da dama sun rasa rayukansu sakamakon tashin gobara a rumbun ajiyar makamai a ƙasar Chadi. Shugaba Cyril Ramaphosa ya sha rantsuwar kama aiki a Afrika ta Kudu. Sama da mahajjata 900 sun rasa rayukansu sakamakon tsananin zafi a birnin Makkah. ... Radio France Internationale 1 d
Jagoran ƙungiyar IPOB Nnamdi Kanu ya nemi sulhu da gwamnatin Najeriya Attribution+  —  Jagoran ƙungiyar ƴan awaren IPOB mai fafutukar neman kafa ƙasar Biafra ta al’ummar Ibo, Nnamdi Kanu ya nemi sulhu da gwamnatin Najeriya don janye zarge-zargen da suka haɗa da na cin amanar ƙasar da ta ke masa. ... Radio France Internationale 1 d
Mahajjata sama da 900 sun mutu yayin aikin hajjin bana saboda tsananin zafi Attribution+  —  Rahotanni daga Saudiya sun ce yawan mutanen da suka rasa rayukansu a dalilin tsananin zafi yayin gudanar da aikin hajjin bana ya zarce 900. ... Radio France Internationale 1 d
Rasha da Koriya ta Arewa sun ƙulla yarjejeniyar tsaro Attribution+  —  Shugaban Rasha, Vladimir Putin  ya rattaba hannu a wata yarjejeniyar tsaro da takwaransa na Koriya ta Arewa, Kim Jong Un, wanda ya sha alwashin ba wa Rasha gudummawa a yain da ta ke da Ukraine. ... Radio France Internationale 1 d
Yadda farashin kayan abinci ya yi tashin goron zabi a Nijar Attribution+  —  Kayan abinci da na masarufi, musamman shinkafa da ke matsayin abinci mai sauki a wajen sarrafawa, na ci gaba da hauhawa a jamhuriyar Nijar. ... Radio France Internationale 1 d
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) Public Domain  — Yau da Gobe ... Voice of America 1 d
Dalilin da ya sa manyan mata ke auran matasa a Najeriya Attribution+  —  Shirin Rayuwata na wannan rana ya yi nazari ne kan dalilan da suka manyan mata suke auren matasa masu ƙananan shekaru a maimakon mazan da suka girme su ko kuma suke tsara guda. ... Radio France Internationale 1 d
Ramaphosa ya sha rantsuwar ci gaba da shugabancin Afrika ta Kudu a wa'adi na 2 Attribution+  —  Cyril Ramaphosa ya sha rantsuwar kama aiki don yin wa’adi na biyu a matsayin shugaban ƙasar Afrika ta Kudu, bayan da jam’iyyarsa ta ANC ta gaza samun rinjaye a karo na farko cikin shekaru 30, lamarin da ya tilasta mata ƙula haɗaka don kafa gwamnati. ... Radio France Internationale 1 d
Shirin Rana 1500 UTC (30:00) Public Domain  — Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai da dumi-duminsu daga kowace kusurwa ta duniya, musamman ma dai muhimman abubuwan da suka faru, ko suke faruwa a kusa da ku a wannan rana. ... Voice of America 1 d
NAKASA BA KASAWA BA: Gudunmowar Nakasassu Wajen Ci Gaban Kasar Nijar, Yuni 19, 2024 Public Domain  — NIAMEY, NIGER — A shirin Nakasa Ba Kasawa Ba na wannan makon mun duba rawar da mata masu bukata ta musamman ke takawa wajen ganar da al’umma gudunmowar da nakasassu ke bayarwa a sha’anin samar da ci gaban kasa a jamhuriyar Nijar. Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:   ... Voice of America 1 d
Sabon taken Najeriya zai magance matsalar ta’addanci - Akpabio Attribution+  —  Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya jaddada muhimmancin sauya taken Najeriya zuwa ‘Nigeria we hail thee’ a matsayin mafita ga matsalar ƴan bindiga. ... Radio France Internationale 1 d
Matsanancin Zafi Da Ambaliyar Ruwa Sun Kashe Mutane 11 A Indiya Public Domain  — A ranar Larabar nan ne Indiya ta yi fama da matsanancin yanayi da ya haifar da tsananin zafi da zabtarewar kasa da kuma ambaliyar ruwa. ... Voice of America 1 d
Gwamnatin Nijar Ta Bai Wa Kamfanin ORANO Na Faransa Wa'adin Kwana Uku Ya Fara Aiki Ko A Soke Lasisin... Public Domain  — Ministan kula da Ma'adanai na Nijar ya bai wa kamfanin ORANO da ke aikin hakar ma'adanin Uranium a kasar wa'adin kwanaki uku ko ya fara aiki ko kuma a soke lasisinsa ... Voice of America 1 d